fidelitybank

Cirani: Mexico ta kori bakin haure 4,000

Date:

Kasar Mexico ta kori bakin haure sama da 4,000 wandda suke zaune a kasar ba bisa ka’ida, sakamakon samun su da hannu cikin aikata laifuka.

Kafofin yada labaran kasar na cewa, hukumomi sun dauki mataki kan ‘yan ci-rani da aka samu da aikata laifuka daban-daban da suka hada da sata, safarar muggan kwayoyi, da lalata da su a sassan kasar a duk shekara.

A cikin wata sanarwa da Cibiyar Kula da yan cirani ta Kasar (INM) ta fitar ta ce an tsare wasu bakin haure 252,000 a shekarar 2021, daga cikinsu an kori 4,468 daga cikin su bayan an tabbatar da su a matsayin masu aikata laifukan gwamnatin tarayya kamar kisan kai, halasta kudin haram, da safarar miyagun kwayoyi.

 

latest nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kashe mayaƙan Boko Haram Takwas a jihar Borno

Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta sun kashe aƙalla...

Sauya sunan Kwaleji a Oyo ya fusata Dalibai

Ɗaliban kwalejin fasaha ta Ibadan sun gudanar da zanga-zanga...

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan Dantata

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta'aziyya...

Trump ba shi da hankali ko tunani a kan harajin sa – Elon Musk

Tsohon mai ba shugaban Amurka Donald Trump shawara kan...

Dangote ya rage man fetur lita 840

Matatar man Dangote ta rage farashin litar man fetur...

Wa’adin da Najeriya ta bai wa Facebook na biyan tarar dala miliyan 290 ya cika

A ranar Litinin ne wa'adin da wata kotu ta...

Jami’an sa-kan Zamfara sun kashe Kacalla Ɗanbokolo ubangidan Turji

Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewa maso yammcin Najeriya...

PDP ta gudanar da taron ta na kasa

Shugabani da gwamnonin da sauran masu ruwa da tsaki...

An ɗage jana’izar Aminu Ɗantata zuwa Talata

Gwamnatin Najeriya ta sanar da ɗage jana'izar fitaccen ɗankasuwar...

‘Yansanda sun kwace iko da sakatariyar PDP a Abuja

A yayin da ake ci gaba da takun-saka kan...

Iran ta na da ‘yancin yin Nukiliyar ta – Ravanchi

Iran ta dage kan hakkinta na ci gaba da...
X whatsapp