fidelitybank

‘Yan sanda sun ceto mutum 9  daga wajen ‘yan ta’adda a Kaduna

Date:

Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta ceto mutum tara da a ka yi garkuwa da su tare da kama mutum biyu da a ke zargin ƴan bindiga ne inda kuma su ka kashe ɗaya.

Mai magana da yawun rundunar, Kaduna Mohammed Jalige ne ya sanar da hakan, inda ya ce, an samu wannan nasara ne bayan haɗin gwiwar jami’an tsaro da jami’an sa kai inda su ka kai samame ɗaya daga cikin sansanin ƴan bindigar da ke a dajin Sabon Birni na Karamar Hukumar Igabi a Jihar Kaduna.

Ya bayyana cewa an kai wannan samame ne bayan an samu bayanan sirri da ke cewa akwai waɗanda aka yi garkuwa da su aka ajiye su a cikin dajin.

Mutum Takwas cikin Tara sun koma ga iyalansu, bayan an duba lafiyarsu a asibitin ƴan sanda, sai dai akwai mutum guda da a ka tafi da shi wani asibitin koyarwa da ke jihar, sakamakon raunin da ya samu bayan harbinsa da a ka yi da bindiga.

 

daily post newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp