fidelitybank

‘yan sanda a Borno sun kama mutanen da suka ci zarafin mai sayar da abinci

Date:

Rundunar ƴan sandan kasar nan ta kama mutum huɗu cikin tara waɗanda ake zargi da kai hari shagon abincin wata matashiya da ke babban wajen wasan yara na Jihar Borno.

A cikin makon nan ne dai wani bidiyo ya rinƙa yawo a shafukan sada zumunta wanda ya nuna yadda wasu mutane suna zabga wa wata mari da kuma zaginta.

Wadda aka rinƙa duka a bidiyon mai suna Fadila Abdulrahman na da shagon sayar da abinci ne mai suna Zuhura Restaurant a Maiduguri, inda waɗanda suka ci mutuncin na ta suka rinƙa iƙirarin cewa, ta yi wa ɗan majalisa Ahmed Satomi butulci.

Sai dai Ahmed Satomi ya musanta batun, tare da cewa, ba shi da wata alaƙa da wadanda suka aikata wannan lamari.

vanguard newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

APC ta yi kwaf daya a zaben cike gurbin Kaduna da Jigawa

Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Jigawa ta yi...

Ba mu yarda da zaben Ghari da Tsanyawa ba – NNPP

Jam'iyar NNPP mai mulkin jihar Kano a arewacin Najeriya...

QPC ta nemi INEC ta soke zaɓen Kano

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta nemi hukumar zaɓe...

Zaɓen Kano: An kama Mutane 288 da tayar da zaune tsaye

Rudunar ƴansandan jihar Kano, ta sanar da kama mutum...

An Kama wakilin jam’iyya da Naira miliyan 25.9 na Siyan Kuri’a

Jami’an tsaro sun kama wani da ake zargin wakilin...

Farashin kayan abinci na rugu-rugu a Najeriya – NBS

Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta ce hauhawar farashin...

Kotun Kano ta ce a kamo mata Dagacin Tamburawa

Kotun Shari’ar Musulunci da ke shelkwatar Hisbah a Kano,...

Kotu ta ƙwace motocin gwamnatin Zamfara guda 40 daga hannun Matawalle

Kotun Daukaka Kara da ke a Sokoto ta tabbatar...

A na cigaba da gudanar da zaben cike gurbi harda Kano

Kano na ɗaya daga cikin jhihohin da ake kaɗa...

Mutane 12 sun mutu a wani hatsari a Kano – FRSC

Hukumar Kiyaye Haddura ta Ƙasa (FRSC) reshen Kano, ta...

Masarutar Rano ta haramta aurar da Yaran da ba su kammala karatun Firamare ba

Masarautar Rano a Kano ta haramta cire yarinya daga...

Matatar Dangote za ta fara jigilar mai kyauta ga gidajen mai

Matatar man Dangote za ta fara jigilar mai kyauta...
X whatsapp