fidelitybank

‘Yan Kudu ku daina cin naman Sa – Gwamnan Ondo

Date:

Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya bukaci ‘yan yankin Kudu maso Yamma da su daina cin naman Sa, sakamakon yankin na asarar Naira biliyan 2.5 a kullum.

Kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra (IPOB) a kwanakin baya ta haramta cin naman Sa da kuma kiwon Shanu a yankin Kudu maso Gabas.

Da ya ke jawabi a wajen wani taro da masu ruwa da tsaki a fannin ilimi na jihar a Akure, babban birnin Ondo, Akeredolu, ya ce, ya kamata al’ummar yankin Kudu maso Yamma su yi la’akari da amfani da naman kaji wajen bukukuwan su.

Gwamnan wanda ya samu wakilcin mai ba shi shawara na musamman kan harkokin noma, Akin Olotu, ya ce, naman kaji ya fi naman Sa lafiya, kuma hakan zai bunkasa tattalin arzikin yankin.

“Shugaban ya ce ku shuka abin da ku ke ci ku ci abin da ku ka noma. Na kasance mai ba da shawara sosai kuma ina sake jaddada hakan, domin Allah mu yi amfani da Kaza wajen bukukuwan mu,” inji shi.

legitnews.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp