fidelitybank

‘Yan bindiga sun harbe wani mutum a Enugu

Date:

Wasu ‘yan bindiga wadanda ba a iya gano ko su wanene ba, sun harbe wani mutum a Enugu babban birnin Jihar a safiyar yau Litinin.

Mutanen ɗauke da makamai sun fara harbe-harbe tare da cinna wa wasu gidaje wuta, har su ka kashe wani jami’n tsaro na sa-kai.

Ya zuwa yanzu jami’an tsaro sun isa yankin Greece yayin da a ka tura su yankuna daban-daban na birnin.

BBC ta rawaito cewa, wani bidiyo da a ka yaɗa a shafukan sada zumunta ya nuna yadda mutane ke gudun tsira da rayukansu.

An zargi ƙungiyar ‘yan aware ta IPOB da kai harin yayin da su ke ƙoƙarin tabbatar da dokar hana fita a duk Litiin da su ka saka, sai dai ƙungiyar ta musanta zargin ta na mai cewa ta soke dokar da ta kafa.

Lamarin ya tilasta wa mazauna Enugu rufe shaguna da wuraren harkokinsu domin tsira da rayukansu.

@nnn.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za mu ɗauki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta ɗaukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...
X whatsapp