fidelitybank

Yahaya Bello ya tabbatar da kudirn tsayawa takara a 2023

Date:

Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya bayyana aniyarsa na tsayawa takarar shugaban kasa a 2023, bayan babban taron jam’iyyar APC da aka shirya gudanarwa a wata mai zuwa.

A ranar 26 ga watan Fabrairu ne jam’iyya mai mulki za ta gudanar da babban taronta na kasa.

Bello, wanda ya bayyana hakan a wata tattaunawa da ya yi da manema labarai a Lokoja, bayan da wasu ‘yan Najeriya na gida da waje ke matsa masa lamba kan ya tsaya takarar shugabancin kasa a wani yunkuri na kara karfafa nasarorin da shugaba Muhammadu Buhari ya samu.

Ya ce: “Bisa umarni da kiran ‘yan Najeriya, matasan Najeriya da mata da jama’a a duk fadin duniya da ke kira na da in tsaya takara, domin in kara kaimi kan nasarar da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya samu. Tabbas zan amsa  hakan bayan taron mu kamar yadda ya kasance.”

Gwamnan ya bayyana fatansa na cewa APC za ta kara zage bayan babban taron kasa.

naija news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp