fidelitybank

Tsohon shugaban Austria zai fara aiki a kashin kansa

Date:

Tsohon shugaban kasar Austiriya, Sebastian Kurz, wanda ya yi murabus a radin kansa, bisa zargin cin hanci da rashawa, zai yi fara aiki da wani kamfani Thiel Capital daga shekara mai zuwa.

A ranar Alhamis dinnan ne dai Jaridar Kronen Zeitung da tashar labarai ta Heute ta ce Kurz ya tabbatar musu da cewa zai yi aiki a matsayin mai sanin dabarun harkokin duniya a kamfanin da hamshakin attajirin nan Peter Thiel, wanda zai fara daga farkon kwata na shekarar 2022.

Kurz, mai shekaru 35, ya yi murabus daga mukaminsa na shugabar gwamnatin Ostiriya a farkon watan Oktoba, bayan da ake ci gaba da zarge-zargen cin hanci da rashawa a kansa, kuma a farkon watan Disamba ya yi ritaya daga dukkan mukaman siyasa, ciki har da shugaban jam’iyyar masu ra’ayin rikau ta al’ummar Austrian People’s Party APP.

 

network news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp