Jagoran ‘yan awaren Biafra, Nnamdi Kanu ya bayyan a gaban kotu, domin ya fuskantaci sababbin tuhume-tuhume 15 da gwamnatin Najeriya ke yi masa.
Tawagar lauyoyin Nnmandi Kanu, sun hallara a gaban kotu da ke birnin tarayyar Abuja
A yanzu haka a na ci gaba da zaman kotun, tsakanin lauyoyin gwamnatin tarayya da gwamnatin Nnamandi Kanu.
Ku ci gaba da bibiyar mu, domin kawo muku yadda ta ke wakana.