fidelitybank

Tarin magoya bayan shugaban ƙasar Koriya ta Kudu da a ka tsige sun kutsa cikin kotu

Date:

Ɗaruruwan magoya shugaban Koriya ta Kudu da aka tsige Yoon Suk Yeol sun kutsa cikin kotu bayan da alƙalin kotun ya amince a ci gaba da tsare Yoon, inda suka riƙa fasa tagogi da ƙofofi.

Rahotanni sun ce an kama kusan hamsin daga cikin masu tarzomar, waddashi kansa Yoon da kuma mai riƙon shugabancin ƙasar suka yi Allah-wadarai da tarzomar.

Kotun da ke babban birnin ƙasar Seoul ta tsawaita tsare dakataccen shugaban a kan tuhumarsa da ake yi kan neman sanya dokar ta-ɓaci a ƙasar a watan da ya wuce.

Alƙalin ya bayar da umarnin ne bisa dalilin cewa Mista Yoon zai iya lalata shedar laifin da ake zarginsa ya aikata idan aka sake shi.

A don haka ya ba wa masu bincike damar ci gaba da tsare shi har tsawon karin kwana 20.

A ranar Laraba ne aka kama Yoon mai shekara 64 bayan makonni ana kai ruwa rana tsakanin masu bincike da jami’an tsaronsa na fadar shugaban ƙasa. A cewar BBC.

assu today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Fernandes na duba yiwuwar barin Man Utd zuwa Al-Hilal

Bruno Fernandes na duba yiwuwar ficewa daga Manchester United...

Gwamnatin Tinubu ta jefa al’umma fiye da miliyan 150 cikin tsananin talauci – NLC

A daidai lokacin da gwamnatin shugaban Najeriya Bola Ahmed...

Sojoji sun ce sun hallaka ƴan Ta’adda 60 a jihar Borno

Dakarun sojijin Operation Haɗin-Kai sun ce sun kashe ƴan...

Zan cigaba da jajircewa a kan rantsuwar da na yi ta kujera ta – Fubara

Gwamnan jihar Ribas da aka dakatar, Sim Fubara, ya...

Ambaliya ya kashe Mutane a jihar Neja

Wasu rahotanni sun bayyana cewa, mutane da dama sun...

Kotu ta tabbatar da nasarar Gwamnan Edo

Kotun daukaka kara da ke Abuja ta amince da...

An kashe aƙalla mutum 10,217 a mulkin Tinubu – Amnesty

Wani bincike da ƙungiyar Amnesty International ta fitar kwanan...

Gwamnati ba ta tausayin Talaka – Atiku

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaben...

Elon Musk ya ajiye aikin da Trump ya naɗa shi

Hamshaƙin attajirin nan Elon Musk ya sanarda aniyarsa ta...

‘Yar Najeriya ta haihuwa a aikin Hajjin bana

Wata mata da ta je aikin hajji daga jihar...

Rashin nadi da jinkiri ne ya kawo rashin nasarar mu a kakar 2024/2025 – Kano Pillars

Kungiyar Kano Pillars ta yi imanin cewa jinkirin shirye-shiryen...
X whatsapp