fidelitybank

Shekaru 90: Sarkin Daura ya auri budurwa mai shekaru 20

Date:

Sarkin Daura, Alhaji Faruk Umar Faruk, ya auri amaryar sa ƴar shekara 20 mai suna, Aisha Iro Maikano.

Tun a ranar Asabar ɗin da ta gabata ne dai, angon sarkin wanda a ka haife shi a shekarar 1931, wanda kuma aka ɗaura masa sabon auren a garin Katsina bayan da suka samu fahimtar juna ta ƴan kwanaki tsakaninsa da amaryar tasa kamar yadda Solacebase ta rawaito.

Rahotanni sun bayyana cewa, sarkin ya biya kudin sadakin auren har naira miliyan ɗaya ga amaryar wadda ƴa ce ga Fagacin Katsina, Alhaji Iro Maikano.

Haka kuma rahotonni sun ce, sarkin ya auri matasan mata ƙasa da 4 a cikin shekaru 6 da suka gabata.

Wani matsakaicin faifan bidiyo ya nuna yadda Magajin Garin Daura Alhaji Musa Umar, ya wakilci sarkin a wajen ɗaurin auren.

 

 

nnn.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp