fidelitybank

Kaduna-Zaria: ‘Yan ta’adda sun sake kai hari

Date:

‘Yan ta’adda sun sake yin garkuwa da mutane Biyar a yankin Dallatu da kasuwar Da’a a Dutsen Abba da ke karamar hukumar Zariya a jihar Kaduna.

Lamarin na faruwa ne bayan sa’o’i 24 da ‘yan bindigar su ka tare hanyar Kaduna zuwa Zariya tare da kashe mutane Uku tare da yin awon gaba da mutane da dama.

Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna har yanzu ba ta mayar da martani ga rahoton harin da a ka kai wa al’umomin biyu ba, sai dai mazauna garin sun ce ‘yan bindigar da su ka kai farmaki kauyen Dallatu da misalin karfe 1:00 na ranar Laraba, sun yi garkuwa da mutane Biyu tare da wuce kauyen Kasuwar Da’a inda suka yi awon gaba da wasu Shida daga cikinsu.

Sai dai majiyar ta shaida wa Aminiya cewa an sako yaran Uku da safiyar Laraba, inda a ka yi garkuwa da mutane Biyar.

Wasu ‘yan ta’adda sun kai farmaki kan masu ababen hawa da ke kan hanyar Kaduna zuwa Zariya a wani samame da suka kwashe kusan sa’o’i uku ana yi tare da salwantar da rayukan matafiya uku.

 

legitnews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Makami mai Linzami ya faɗa kan cibiyar tattara bayanan sirrin Isra’ila

Kafar yaɗa labarai ta gwamnatin Iran ta ce, ƙasar...

Iran ta ƙaddamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila

Rundunar sojin Isra'ila ta ce, Iran ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta na da makaman nukiliya 90

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya dade yana cewa Iran...

Kashe jagoran Iran Ayatullah shi ne kawo ƙarshen rikici – Isra’ila

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce duk wani shiri...

Jerin sunayen masu Fashin Waya 51 da aka kama a Kano

Rundunar ƴansandan Kano, ta fitar da jerin sunayen Mutane...

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin ƴan ƙasarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...

Kisan Binuwai abun haushi ne bai kamata a ƙyale ba – Atiku

Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da Kisan Benue, tare...

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maƙale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...
X whatsapp