fidelitybank

Rijista: Kwastam ta fara daukar sababbin ma’aikata

Date:

Hukumar hana fasa kauri ta kasa Kwastam ta fara aikin karin daukar ma’aikata a hukumar.

Sanarwar da hukumar gudanarwar ma’aikatar ta fitar a ranar Litinin, ta ce, an fara daukar ma’aikata ne tare da bude hanyar da za a dauka aiki.

A cewar sanarwar, ta bude shafin yin rijistar a ranar Litinin 13 ga watan Disamba, har zuwa ranar 24 ga watan Disambar 2021.

Domin haka sanarwar ta shawarci duk masu sha’awar shiga aikin da su bi wadannan matakan yayin da su ke neman kowane mukami.

Matakan sun haɗa da: “Mataki na 1. ziyarci www.customs.gov.ng  Mataki na 2. danna Sabis na e-Services, Mataki na 3. Zaɓi sarari. Ko ziyarci vacancy.customs.gov.ng

“A akwai Sufretabdan Carder (08) – 13-14 ga Disamba.

Ayyukan Inspectorate (06) – 15th -16th Disamba. Mataimakin Kwastam (03, 04) – 17th – 18th Disamba.

asuu news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp