fidelitybank

Omicron: EFCC ta hana ma’aikatan ta shiga Ofis

Date:

Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC, ta hana wasu daga cikin ma’aikatan ta da ba a yi musu allurer rigakafin Corona ba daga shelkwatar ta.

Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) ya rawaito cewa atisayen, wanda aka fara da misalin karfe 7 na safe, ya ga ma’aikatan hukumar yaki da cin hanci da rashawa ba tare da katin rigakafin COVID-19 ba, ko kuma shaidar rigakafin wanda a ka mayar da su gida.

Sai dai kuma wadanda suka nunashaidar rigakafin an basu damar shiga ofishin hukumar.

Tilasta yin rigakafin na dole ya zo a cikin fargabar sabon bambance-bambancen Omicron.

Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC) ta bayyana cewa an tabbatar da bullar cutar guda uku a kasar nan.

Shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa ne ya bayar da umarnin a tabbatar da an yi wa dukkan ma’aikatan allurar rigakafi.

 

sun newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An binne marigayi Muhammadu Buhari a gidansa na Daura

An binne gawar tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a...

Pillars ta dauki yan wasa guda biyu

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta tabbatar da...

An cafke ‘yan Daba 28 a Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta samu...

Na yafe wa Buhari duk abun da ya yi min – Buba Galadima

Buba Galadima, wanda tsohon abokin marigayi Muhammadu Buhari ne...

Shugabannin Afrika za su halarci jana’izar Buhari

Ana sa ran wasu daga cikin shugabannin ƙasashen Afirka...

Yadda ake shirye-shiryen jana’izar Buhari a Daura

A yanzu haka dai alumma na ta tururuwa domin...

Shettima ya yi wa iyalan marigayi Muhammadu Buhari ta’aziyya a Landan

Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya yi wa wasu...

Indiya na jimamin mutuwar Buhari – Modi

Firaministan India Narendra Modi, ya shiga jerin shugabanni da...

Kungiyar Gwamnoni sun bayar da hutu kan mutuwar Buhari

Ƙungiyar gwamnonin arewa maso yammacin Najeriya sun bayyana kaɗuwarsu...

Tinubu ya bayar da hutu don yin ta’azziyar Buhari

Gwamnatin tarayya ta ayyana gobe Talata, 15 ga watan...

Shettima ya isa Landan domin dawo da gawar marigayi Muhammadu Buhari

A safiyar yau Litinin ne mataimakin shugaban Najeriya Kashim...

Najeriya ta yi rashin Buhari – Obasanjo

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana rasuwar tsohon...
X whatsapp