fidelitybank

PLASU: Kungiyar malaman jami’o’i ta jihar Filato ta tsunduma yajin aiki

Date:

Kungiyar malaman jami’o’i ta jihar Filato (PLASU) Bokkos, reshen kungiyar malaman jami’o’I ta kasa (ASUU) ta fara yajin aikin sai baba-ta-gani, domin matsawa bukatunta na inganta walwala da muhallin aiki.

Dr. Hassan Zitta da sakatare Deme Bitrus sun ce an cimma matsayar ayyana yajin aikin ne a taron ASUU da a ka gudanar a ranar Litinin, 20 ga watan Disamba.

A cewarsu, gwamnatin Filato ta gaza mutunta yarjejeniyar da ta kulla da kungiyar, domin haka ne a ka yanke shawarar daukar matakin.

Kungiyar a cikin sanarwar da ta fitar ta ce, matsalar da a ke fama da ita ta na da nasaba da karuwar rashin tsaro a jami’ar da kuma rashin biyan kudaden alawus-alawus.

Dalilan, kungiyar ta ce akwai karancin masauki ga dalibai da ma’aikata da kuma bukatar gwamnati ta kara gina dakunan karatu da dai sauransu.

daily 
post news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An sake mayar da yan Najeriya 294 gida daga Nijar

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya Nema ta...

An gano motoci 35 da aka sace a wata shida

Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa a Najeriya ta ce...

Shugaban Laberiya ya je ta’aziyyar Buhari a Monrovia

Shugaban Ƙsaar Laberiya Joseph Nyuma Boakai ya kai ziyarar...

Rundunar Yansandan Kaduna ta hana gangamin goyon bayan Peter Obi

Rundunar 'yansandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta hana gudanar...

Iran ta zartar da hukuncin kisa a kan Mutane 3

Hukumomi a Iran sun zartar wa mutum uku hukuncin...

Ƴansanda sun kama ƙasurgumin ɗanbindiga a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta ce, jami'an ta sun...

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...
X whatsapp