fidelitybank

OAAN ta nada Ooni na Ife da Sarkin Kano a mtsayin jigon kungiyar

Date:

Kungiyar Tallace-tallacen Waje ta Najeriya ta nada Sarki, Ooni na Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi da Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero a matsayin manyan jigon kungiyar ta ta kasa.

Shugaban kungiyar, Mista Emmanuel Ajufo, a wata sanarwa da ya fitar a ranar Lahadin da ta gabata, ya ce, nadin sarakunan ya biyo bayan ganin cewa a matsayinsu na masu kula da al’adu ga al’ummar kasa, sakamakon yadda suke samar da zaman lafiya da hadin kan kasa.

“Matakin karrama sarakunan ya yi tasiri ne sakamakon hukuncin kungiyar na cewa irin wannan matakin zai kasance da amfani ga kungiyar OAAN da kuma yadda ake gudanar da tallace-tallacen waje a kasar nan”.

“Bayan sarakunan gargajiya masu daraja ta daya a matsayin masu goyon bayan kungiyar OAAN ta kasa, domin haka akwai bukatar a bai wa mambobin da ke sassa daban-daban na kasar nan. Domin haka, ya na nuni da yadda muke girmama al’adu da al’adun Nijeriya ne muke danganta su da wadanda suke rike da wadannan dabi’u,” inji Ajufo.

leadership newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp