fidelitybank

NECO: Jarabawar  za ta zama tillas a dukannin makarantu  

Date:

Hukumar shirya jarabawa ta kasa (NECO) ta ce ta fara wani yunkuri na ganin cewa jarrabawar ta zama tilas a dukkan jihohin kasar nan.

A cikin wata sanarwa da ta fito daga hannun shugabanta na yada labarai da hulda da jama’a, Mista Azeez Sani, ta bayyana fatan sauran jihohi za su bi bayan gwamnatin Cross River da ta amince da duk wani jarrabawar da NECO ta gudanar ya zama tilas ga dukkan makarantun gwamnati a jihar.

Sani ya ce,”Gwamnan Jihar Cross River, Farfesa Ben Ayade, ya amince da hakan ne biyo bayan bukatar da magatakardar hukumar ta NECO, Farfesa Dantani Ibrahim Wushishi, ya yi a wata ziyarar ban girma da ya kai wa Gwamnan a Calabar”.

Majalisar ta na gudanar da jarrabawar gama gari ta kasa (NCEE) da jarrabawar shaidar kammala karatun boko (BECE) da kuma babbar makarantar sakandare (SSCE).

nigeria news(punch)

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp