fidelitybank

NDLEA ta kama mutane da suka shigo da kwayoyi daga Kamru zuwa Najeriya

Date:

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta kama wasu masu safarar miyagun kwayoyi guda uku a kan iyaka, yayin da suke kokarin safarar Tramadol mai nauyinn kilo 225 ta hanyar Mubi da ke jihar Adamawa zuwa Jamhuriyar Kamaru.

Wadanda ake zargin sun hada da Mohammed Hussaini mai shekaru 32 da Adamu Bella mai shekaru 18 da Mohammed Umar mai shekaru 18, an kama su ne a mahadar Tsamiya, titin Madanya, Mubi dake jihar Adamawa, ranar Juma’a tare da boye kayayyakin a cikin fakitin wani magani.

Daraktan yada labarai da bayar da shawarwari na NDLEA, Femi Babafemi ne ya bayyana hakan a wata sanarwa a ranar Lahadi.

Hukumar ta kuma kama sama da kilogiram 1,500 na maganin karfi da aka shigo da su daga kasashen waje da wasu haramtattun abubuwa a samamen da aka kai a jihohin Legas da Edo.

Sai dai Babafemi ya tabbatar da cewa, jami’an a jihar Legas sun kama wani Ibrahim Musa mai shekaru 25 dauke da Tramadol da Rohynol da Diazepam da Exol-5 da kwalaben Codeine guda 18,530, a wani samame da suka kai ranar Laraba a Suru Alaba, karamar hukumar Ajeromi-Ifelodun.

legit latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp