fidelitybank

Mutuwar Bashir Tofa babban rashi ne ga kasa – Gwamnan Ebonyi

Date:

Gwamnan jihar Ebonyi, Cif David Nweze, ya jajantawa gwamnati da al’ummar jihar Kano bisa rasuwar tsohon dan takarar shugaban kasa, Alhaji Bashir Othman Tofa.

A wata sanarwa mai dauke da sa hannun gwamnan, wanda a ka rabawa manema labarai.

Umahi ya ce; “Mun kadu kwarai da juyayi, bisa samun rasuwar tsohon dan takarar shugaban kasa na rusasshiyar jam’iyyar (NRC) Bashir Othman Tofa wanda abin bakin ciki ya faru a ranar 3 ga Janairu, 2022 ya na da shekaru 74 a duniya.

“Marigayi Tofa dan siyasa ne mai sassaucin ra’ayi kuma falsafar siyasa wanda tunanin siyasa da burinsa shine, samun kasa mai zaman lafiya, daidaito da adalci. Ya kasance ƙwararren masanin masana’antu wanda ya saka jari ba tare da son kai ba ga ɗan adam.

“Mun yi asara mutum kuma kyautatawar zuciyarsa. Muna addu’ar Allah ya jikansa da rahama ya baiwa iyalansa hakurin jure rashin da ba za a iya misalta shi ba.

“Domin haka muna mika wa iyalan mamacin, gwamnati da al’ummar Jihar Kano, addu’o’i da jin kai na gwamnati da al’ummar Jihar Ebonyi a wannan lokaci na bakin ciki.” A cewar Cif David Nweze.

daily post newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp