fidelitybank

Gwamnatin Kano ta kaddamar da shirin Samar da wutar lantarki mai amfani da hasken rana

Date:

Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da wani gagarumin shirin samar da wutar lantarki mai amfani da hasken rana a yankunan karkara, wanda zai shafi al’umomin karkara sama da 100 a fadin jihar.

Shirin wanda Shenzhen Lemi Technology Development da Lemi Renewable Electricity Limited suka kafa, na neman samar da na’urorin samar da hasken rana ga kananan al’ummomin karkara.

Da ya ke kaddamar da shirin a Kano, Kwamishinan Raya Karkara da Raya Al’umma, Musa Iliyasu Kwankwaso, ya ce aikin zai kuma samar da guraben ayyukan yi ga dimbin matasa a fadin jihar tare da bunkasa zamantakewa da tattalin arzikin mazauna karkara.

Ya ce,”Domin cimma manufofin da aka gindaya, gwamnatin jihar Kano ta kulla yarjejeniya da kamfanin na samar da kayayyakin amfani da hasken rana.

“Shirin gwamnatin jihar na samar da dukkanin abubuwan more rayuwa da a ke bukata a fadin kananan hukumomin 44”. In ji Musa Iliyasu.

A nasa jawabin shugabar kamfanin Shenzhen , Monica Liang, wadda ta sanya hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna, ta ce, kamfanin zai samar da na’urori masu dorewa da inganci aikin.

bbc news 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An binne marigayi Muhammadu Buhari a gidansa na Daura

An binne gawar tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a...

Pillars ta dauki yan wasa guda biyu

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta tabbatar da...

An cafke ‘yan Daba 28 a Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta samu...

Na yafe wa Buhari duk abun da ya yi min – Buba Galadima

Buba Galadima, wanda tsohon abokin marigayi Muhammadu Buhari ne...

Shugabannin Afrika za su halarci jana’izar Buhari

Ana sa ran wasu daga cikin shugabannin ƙasashen Afirka...

Yadda ake shirye-shiryen jana’izar Buhari a Daura

A yanzu haka dai alumma na ta tururuwa domin...

Shettima ya yi wa iyalan marigayi Muhammadu Buhari ta’aziyya a Landan

Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya yi wa wasu...

Indiya na jimamin mutuwar Buhari – Modi

Firaministan India Narendra Modi, ya shiga jerin shugabanni da...

Kungiyar Gwamnoni sun bayar da hutu kan mutuwar Buhari

Ƙungiyar gwamnonin arewa maso yammacin Najeriya sun bayyana kaɗuwarsu...

Tinubu ya bayar da hutu don yin ta’azziyar Buhari

Gwamnatin tarayya ta ayyana gobe Talata, 15 ga watan...

Shettima ya isa Landan domin dawo da gawar marigayi Muhammadu Buhari

A safiyar yau Litinin ne mataimakin shugaban Najeriya Kashim...

Najeriya ta yi rashin Buhari – Obasanjo

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana rasuwar tsohon...
X whatsapp