fidelitybank

FAAN ta kama mutane 90 a Legas da Abuja

Date:

Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya (FAAN) ta kama mutane 90 a filin jirgin sama na Murtala Muhammed da ke jihar Legas da kuma filin jirgin Nnamdi Azikwe da ke Abuja.

A wata sanarwa da Henrietta Yakubu, Babbar manaja a hukumar, ta bayyana ta bayyana su a matsayin masu aikata munanan ayyuka.

Ta ce, “Sumamen wani bangare ne na kokarin kawar da filayen saukar jiragen sama na kasar daga halin ke ciki. An dai kama wadanda a ke zargin saboda sakamakon gwaji na COVID-19 na karya, yawon bude ido, shiga ba tare da izini ba, cin zarafi, saukakawa ba bisa ka’ida ba, jabu, sata, da kuma damun jama’a”.

“Daga cikin wadanda a ka kama, 59 an mika su ga rundunar ‘yan sandan filin jirgin sama da ke Abuja, domin gurfanar da su gaban kuliya, yayin da 30 kuma a ka mika su ga ‘yan sanda a Legas,” in ji Yakubu.

FAAN ta gargadi wadanda ba su da halaltattun sana’o’i a tashoshin jiragen sama da ma’aikatan da ke gudanar da ayyukan ba bisa ka’ida ba da su daina.

legit new

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp