fidelitybank

Mutane hudu sun mutu a hatsarin mota a hanyar Akure zuwa Owo

Date:

Mutane hudu ne suka mutu a wani hatsarin da ya afku a kusa da Kasuwar Shasha da ke kan hanyar Akure zuwa Owo.

Hadarin dai ya hada da wata motar bas Toyota Sienna da wata motar bas ta hummer.

Shaidu sun ce, hatsarin ya faru ne sakamakon karo da motocin suka yi.

Shaidu sun ce fasinjoji uku a cikin motar Toyota Sienna ciki har da direban sun mutu.

Wani jami’in tsaro a wurin da hatsarin ya afku, wanda ya nemi a sakaya sunansa, ya ce an tabbatar da mutuwar mutane biyu.

Ya ce direban motar Toyota Sienna ya yi yunkurin wuce wata tirela a kan titin daya tilo a lokacin da ya yi karo da motar Hummer daga jihar Legas.

Kwamandan hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) reshen Ondo, Ezekiel SonAllah, ya ce, mutane da dama sun samu raunuka a hadarin.

Ya yi alkawarin fitar da cikakkun bayanai kan hadarin bayan samun rahoton jami’an sa.

www.legitnews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taÉ“a barin Iran ta Æ™era makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...

Isra’ila ta buga gangar yaÆ™i – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya ce...

Iran ta na cigaba da luguden makami mai Linzami cikin Isra’ila

Ana ci gaba da zaman dar-dar a Isra'ila yayin...

Alhazan Najeriya sun fara dawo wa daga ƙasar Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta sanar da isowar...

Sojoji sun kama É—an kasar China da zargin kai wa Æ´an Boko Haram kayayyaki

Rundunar sojojin ƙasar nan ta kama wani dan kasar...

Isra’ila ta tsokano tsuliyar Dodo – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce...

Da sani na Isra’ila ta kai hari Iran – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, yana sane...

Farashin man fetur ya tashi bayan Isra’ila ta kai wa Iran hari

Farashin man fetur a kasuwannin duniya ya tashi bayan...

Isra’ila ta kashe manyan Jami’an tsaron Iran su biyar

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...

Isra’ila ta kashe Manyan Jami’an Iran biyar a hare-hare

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...
X whatsapp