fidelitybank

Isra’ila ta kashe Manyan Jami’an Iran biyar a hare-hare

Date:

Wani hari da Isra’ila ta kira ‘Operation Rising Lion’, da ta ce ta kaddamar da nufin wargaza shirin nukiliyar Iran, ya kashe manyan jami’an soja da ƙwararru a fannin nukiliyar ƙasar, kamar yadda rahotannin kafafen yaɗa labaran Iran suka ruwaito.

Ga jerin jami’an da aka tabbatar da mutuwarsu a harin na Isra’ila.

  • Hossein Salami – Babban kwamandan rundunar juyin juya halin ƙasar (IRGC)
  • Gholamali Rashid – Kwamandan hedikwatar Khatam-al Anbiya
  • Fereydoon Abbasi – Ƙwararren masanin nukiliya kuma tsohon shugaban Hukumar Makaman nukiliyar Iran
  • Mohammad Mahdi Tehranchi – Ƙwararren masanin nukiliya, wanda kuma ke da hannu a shirin makaman nukiliyar ƙasar.
  • Mohammad Bagheri – Shugaban ma’aikatan sojin Iran

Rahotannin kafofin yaɗa labaran Iran sun ce harin Isra’ila ya kuma jikkata Ali Shamkhani, babban mai bai wa shugaban addinin Iran Ayatollah Ali Khamenei shawara. In ji BBC.

latest legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ƴan Najeriya na cece-kuce dangane da rasuwar Muhammadu Buhari

Mutuwar shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ta bar cece-kuce ga...

Da Ɗumi-Ɗumi: Kashim Shettima zai rako gawar Muhammadu Buhari zuwa Najeriya

Tsohon Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya rasu. Ya rasu ne...

Ina Tinubu ya ke ya ɓata ba bayani – ADC

Jam'iyyar African Democratic Congress wato ADC, ta soki Shugaba,...

Koriya ta Arewa za ta ba Rasha ƙarin sojoji domin yaƙin Ukraine

Shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un ya yi...

Jam’iyyar ADC alheri ce ga siyasar Najeriya – Femi Gbajabiamila

Shugaban ma'aikata na fadar gwamnatin Najeriya, Femi Gbajabiamila ya...

Tinubu na yunkurin tauye hakkin ma’aikata – Atiku

Tsohon ɗantakarar shugaban ƙasa a Najeriya, Atiku Abubakar, ya...

Trump ya lafta wa ƙasashen Tarayyar Turai da Mexico harajin kashi 30

Shugaban Amurka Donald Trump ya lafta wa ƙasashen ƙungiyar...

INEC ta ce za ta buɗe shafin intanet domin rajistar sababbin jam’iyyu

Huhukumar zaɓe mai zaman kanta, INEC, ta ce nan...

EFCC na neman Rabi’u Auwalu Tijjani ruwa a jallo a Kano

Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin...

An gano musabbabin hatsarin jirgin saman Indiya

Masu bincike sun bayyana sakamako na farko-farko game da...

Amurka ta haramta wa shugaban kasar Cuba shiga kasar

Amurka a karon farko ta ƙaƙaba takunkumi kan shugaban...

An kashe mutum 6,800 tare da sace 5,402 a 2025 Najeriya – Rahoto

Alƙaluma na nuna cewa an kashe mutum dubu shida...
X whatsapp