fidelitybank

Mun kashe ‘yan ta’adda 37 tare da kama 17 a yankin Arewa maso Yamma – Sojoji

Date:

Dakarun rundunar Operation Hadin Kai na sojojin Najeriya, sun tabbatar da hallaka mutanen da suka kira ‘yan ta’adda 37 a yankin Arewa maso Yamma tare da kama wasu 17.

Daraktan yaɗa labarai na rundunar sojin Najeriya, Manjo Janar Benard Onyeuko ne ya bayyana hakan yayin jawabinsa game da ayyukan rundunar a mako biyu da suka wuce a Abuja ranar Alhamis.

Ya ce“Dakarun sun kashe ‘yan fashin daji 12, sannan sun kama 15 cikin mako biyu da suka gabata, tare da ƙwace makamai 21 da ƙunshin harsasai 117 iri daban-daban, ciki har da mota mai bindiga huɗu daga hannun mutanen”.

“Mun yi nasarar ceto mutum 16 da aka yi garkuwa da su, yayin da “ƴan ta’addan” 863 da iyalansu suka miƙa wuya. Mun kai hare-hare kan ‘yan ta’adda da ‘yan fashin daji da sauran miyagu a dukkan sansanoni da ke faɗin ƙasa cikin mako biyu da suka wuce, inda muka samu kyakkyawan sakamako,” in ji Manjo Janar Benard.

sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp