fidelitybank

MTN: Duk ma’aikacin mu da bai yi allurer Korona ba zai bar aiki

Date:

Kamfanin sadarwa mafi girma a Afirka MTN ya sanar da cewa wajibi ne ma’aikatansa su yi allurar rigakafin korona daga watan Janairu mai zuwa.

Sai dai kamfanin mai Shelkwata a Afirka ta Kudu ya ce, ba za a tilasta wa masu cikakken uzuri ba.

Cikin wata sanarwar da ya fitar, ya ce”Ma’aikatan da ba su da wani dalili na ƙin yin rigakafin, amma suka ƙi zuwa a yi musu, ba lallai ne MTN ya ci gaba da aiki da su ba,” a cewar MTN.

BBC ta rawaito cewa MTN shi ne kamfani mafi girma da ya ayyana aniyarsa ta soke kwantiragin ma’aikatansa da ba su yi rigakafi ba ya zuwa yanzu, a cewar kamfanin labarai na Bloomberg.

 

legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An sake mayar da yan Najeriya 294 gida daga Nijar

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya Nema ta...

An gano motoci 35 da aka sace a wata shida

Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa a Najeriya ta ce...

Shugaban Laberiya ya je ta’aziyyar Buhari a Monrovia

Shugaban Ƙsaar Laberiya Joseph Nyuma Boakai ya kai ziyarar...

Rundunar Yansandan Kaduna ta hana gangamin goyon bayan Peter Obi

Rundunar 'yansandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta hana gudanar...

Iran ta zartar da hukuncin kisa a kan Mutane 3

Hukumomi a Iran sun zartar wa mutum uku hukuncin...

Ƴansanda sun kama ƙasurgumin ɗanbindiga a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta ce, jami'an ta sun...

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...
X whatsapp