fidelitybank

Matashi ya shiga hannun Bijilante a kan zargin satar kofa

Date:

Rundunar tsaro ta Bijilante a yankin unguwar Gaida a karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, ta samu nasarar kama wani matashi mai suna Mustapha, da satar kofa Kyaure a wani gida da a ke kokarin ginawa a yankin.

Dubun matashin ta cika ne a lokacin da makwabcin da ya ke kusa da kangon ya fito da sanyin Asuba ya kama matashin.

Daga nan kuma ya mika shi zuwa wajen kungiyar Bijilanten yankin, domin daukar mataki a kansa.

Sai dai wanda a ke zargin mai suna Mustapha, ya ce,” Wannan ne karo na farko da na fara daukar kofar mutane, nib a sana’a ta ba ce, kuma wannan shi ne na karshe b azan kara yi ba, na dauki kofar ne domin na siyar na yi bukatun kai na da kudaden da zarar na sayar da kofar”. Inji Mustapha.

A nasa jawabin Kwamandan Bijilanten yankin unguwar Gaida, Shekarau Aliyu Cinnaka ba ka san na gida ba, ya ce,” Za mu dauki mataki a kansa zuwa wajen hukuma, domin daukar mataki na gaba, wajen hana faruwar abun”. A cewar Shekarau.

latest legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp