fidelitybank

Majalisa za ta binciki batan makamai a Najeriya

Date:

Majalisar Wakilai ta tarayya za ta gudanar da bincike kan zargin batan makamai da suka kunshi bindigogi da albarusai 178,459 daga ma’adanar ‘yan sandan kasar.

Majalisar ta kuma yi kira ga Sufeto Janar na ‘yan sandan da ya dauki matakan gaggawa wajen gano wadanda suke da hannu wajen batan makaman.

‘Yan Majalisar sun bayar da umarnin ne a zaman da suka yi jiya Alhamis, bayan da rahoton shekara ta 2019 na Ofishin Babban Mai Bincike na Kasar ya ambato zargin batan makaman, kamar yadda jaridun kasar suka yi ta rahoton a kawanakin nan.

Rahoton ofishin ya nuna cewa daga cikin makaman 88,078 bundugogi ne kirar AK-47, sannan 3,907 nau’ukan bundugogi ne daban-daban, wadanda babu wani bayani a game da su a cikin rahoton har zuwa watan Janairu na 2020. In ji BBC.

legits news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...
X whatsapp