fidelitybank

Ba zan bata lokaci a kan sanya hannu na kashe masu satar mutane ba – Lalong

Date:

Gwamnan jihar Filato, Simon Lalong, ya ce, ba zai bata lokaci ba wajen sanya hannu a kashe duk wanda koyu ta kama da laifin satar mutane ba a jihar.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a wata sanarwa da daraktan yada labaran sa, Macham Makut ya fitar, sakamakon karin matsalar satar mutane domin karbar kudin fansa da ake samu a jihar.

Gwamnan ya bayar da misalin yadda aka ceto basaraken Gundumar Vwang, wato Gwom Rwey, Gyang Balak, jim kadan bayan sace shi tare kuma da damke wadanda suka sace basaraken.

Mista Lalong ya ce,” Za mu tabbatar da ganin irin wannan kokari ya dore tare da hukunta duk wanda aka kama da laifi”. A cewar Lallong.

national tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mun ceto tsohuwa Æ´ar shekaru 80 daga masu garkuwa – Ƴansanda

Rundunar Æ´ansandan jihar Jigawa, ta ce ta ceto wata...

APC na taron kasu ruwa da tsaki

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya za ta gudanar da...

Matatar ÆŠangote ta sake karya farashin fetur

Kamfanin Dangote da ya mallaki matatar mai ta Dangote...

Idan Isra’ila ta kai mana hari Amurka ce – Iran

Ministan harkokin wajen ƙasar Iran ya ce, gwamnatin Tehran...

Kotu ta daure mai kiwon Akuya bayan ta cinye shukokin gwamnatin Kano

Wata kotun majistare da ke Kano ta daure wasu...

‘Yansanda sun dakile yi garkuwa da mutane a Katsina

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta dakile wani yunkurin...

‘Yansanda sun dakume ‘Yan Fashi uku a Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu ‘yan...

Jarumar Nollywood ta zama sojan ruwar Amurka

Fitacciyar jarumar nan ta Najeriya Grace Bassey wacce a...

Na yi takaicin barin Ancelloti daga Real Madrid – Carvajal

Dan wasan baya na kungiyar kwallon kafa ta Real...

Mu na shirin yin kawancen jam’iyya – PDP

Majalisar dattawa ta jam'iyyar PDP, ta bayyana shirin jam'iyyar...

Ana zanga-zanga a Binuwai sakamakon harbe Dalibi dan shekara 23

Wata zanga-zanga ta barke a Makurdi, babban birnin jihar...

A na cigaba da farautar Fursunonin Osun da suka tsere

Hukumar gyaran hali ta Najeriya (NCoS) ta ce, ta...
X whatsapp