fidelitybank

Ma’aikatan kamfanin siminti na BUA sun yi zanga-zanga a kan albashin su

Date:

Ma’aikatan kamfanin siminti na BUA dake Obu-Okpella, jihar Edo, sun rufe harkoki a masana’antar, bisa zargin rashin biyansu kudaden alawus-alawus da kamfanin ya yi.

Ma’aikatan da suka yi zanga-zangar, wadanda suka tare kofar shiga kamfanin, sun rinka rera wakokin hadin kai tare da rike kwalaye a hannu.

Rahotanni sun tabbatar da cewa zanga-zangar ta taso ne sakamakon samun labarin cewa, ma’aikatan kamfanin BUA bangaren siminti da ke Sokoto sun karbi alawus din su na hayar gidajen su na shekara, yayin da wadanda ke Okpella ba su samu komai ba.

An ce kamfanin na Sokoto ya hade da kamfanin Obu-Okpella tsawon shekaru biyu a fannin kula da yanayin ma’aikata.

Ma’aikatan da suka gudanar da zanga-zangar a ranar Laraba sun ce, suna kuma kokawa ne a kan yadda za a daidaita albashinsu da takwarorinsu na Sakkwato da kuma kawo karshen batun kwangila da ma’aikatan da ba su dace ba a Obu Plant.

current eggon news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp