fidelitybank

Kwamitin dattawa a Kumbotso ya dakatar da shugabannin ta – Teacher

Date:

Shugaban Kwamitin Dattawa na kungiyar Kumbotso, Hon. Mustapha Lawan Dulo (Teacher) ta dakatar da wasu shugabannin kungiyar, sakamakon wasu zarge-zarge da ake yi musu.

Hon. Mustapha Lawan Dulo ya bayyana dakatarwar ne yayin da yake ganawa da manema labarai.

Shugaban kwamitin Dattawan ya ce, dakatarwar ta biyo, domin basu damar gudanar da binchike kan zargin da ake yi musu.

WaÉ—anda ake dakatar sun hadar da:

1 Shugaban Kungiyar Ado Rodi Dan Maliki

2 Sakataren Kungiyar Kabiru Muhd Dakoni

3. Shugabar Mata (Woman leader) Fatima Dauda Dan bare.

Mustapha Lawan ya kuma ce, dukkanin wadanda aka dakatar din za a basu damar bayyana a gaban kwamitin bincike, domin su Kare kansu, ya yin da kuma bukaci mataimakansu da su maye gurabansu kafin a kammala bincike.

@nnn.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp