fidelitybank

Korona: Gwamnati ta lalata allura sama da 1,660

Date:

Gwamnatin tarayya ta cika alkawarinta na lalata allurar rigakafin COVID-19 da wa’adin su ya kare wanda ya kai 1,660,242.

Da yake jawabi ga manema labarai jim kadan kafin lalata alluran rigakafin a wurin zubar Idu da ke babban birnin tarayya Abuja a ranar Laraba, babban daraktan hukumar kula da lafiya a matakin farko ta kasa (NPHCDA) Dr. Faisal Shu’aib, ya ce,”Gwamnati ta dauki matakin ne ba wai domin kare lafiya kadai ba na ’yan Najeriya, amma kuma domin samar da dogaro ga yakin rigakafin COVID-19”.

Shima da ya ke magana a lokacin mika maganin da wa’adin na su ya kare, Darakta Janar na hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC), Farfesa Mojishola Adeyeye, ta ce,”A wani bangare na aikin hukumar ta dauki nauyin lalata allurar rigakafin COVID-19 da wa’adin su ya ƙare”.

A kwanakin baya ne dai a ka gano cewa, wa’adin allurar rigakafin ta Korona ya kare, wanda tuni gwamnati ta cika alkawarin na lalata allurar.

taraba news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mun ceto tsohuwa ƴar shekaru 80 daga masu garkuwa – Ƴansanda

Rundunar ƴansandan jihar Jigawa, ta ce ta ceto wata...

APC na taron kasu ruwa da tsaki

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya za ta gudanar da...

Matatar Ɗangote ta sake karya farashin fetur

Kamfanin Dangote da ya mallaki matatar mai ta Dangote...

Idan Isra’ila ta kai mana hari Amurka ce – Iran

Ministan harkokin wajen ƙasar Iran ya ce, gwamnatin Tehran...

Kotu ta daure mai kiwon Akuya bayan ta cinye shukokin gwamnatin Kano

Wata kotun majistare da ke Kano ta daure wasu...

‘Yansanda sun dakile yi garkuwa da mutane a Katsina

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta dakile wani yunkurin...

‘Yansanda sun dakume ‘Yan Fashi uku a Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu ‘yan...

Jarumar Nollywood ta zama sojan ruwar Amurka

Fitacciyar jarumar nan ta Najeriya Grace Bassey wacce a...

Na yi takaicin barin Ancelloti daga Real Madrid – Carvajal

Dan wasan baya na kungiyar kwallon kafa ta Real...

Mu na shirin yin kawancen jam’iyya – PDP

Majalisar dattawa ta jam'iyyar PDP, ta bayyana shirin jam'iyyar...

Ana zanga-zanga a Binuwai sakamakon harbe Dalibi dan shekara 23

Wata zanga-zanga ta barke a Makurdi, babban birnin jihar...

A na cigaba da farautar Fursunonin Osun da suka tsere

Hukumar gyaran hali ta Najeriya (NCoS) ta ce, ta...
X whatsapp