fidelitybank

Korona: Gidajen abinci sun nemi daukin gwamnati cikin gaggawa

Date:

Gidajen cin abinci a kasar Italiya da masu wuraren shakatawa na kulab sun nemi tallafin gaggawa na gwamnati kasar saboda karuwar rufe wasu gidajen abincin da aka samu sakamakon karuwar kamuwa da cutar Coronavirus.

Kungiyar ‘yan kasuwa mai suna Fipe-Confcommercio ta ce karuwar kararraki da ka’idojin keɓe kan abokan hulɗa na masu fama da COVID-19 sun haifar da soke kashi 25%  da 30% a cikin kididigar gidajen abincin dare na Sabuwar Shekara.

Gidajen cin abincin sun ce kaso 10% na kudaden shiga na gidajen cin abincin, a daidaita shi sosai tare da neman gwamnati ta tsawaita dakatarwar bashi na COVID-19 da kuma shirin biyan diyya ga ma’aikatan su.

Firayim Minista kasar Italiya, Mario Draghi ya tsaurara ka’idojin COVID-19 na lokacin hutu, tare da hana kide kide da wake-wake da kuma rufe wuraren shakatawa har zuwa 31 ga Janairu.

 

 

news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp