fidelitybank

Korona: Ba a samu Omicron a Nijeriya ba har yanzu- NCDC

Date:

 

 

 

 

 

Cibiyar Lura da Cututtuka ta Ƙasa, NCDC ta sanar da cewa har yanzu ba a samu nau’in korona na Omicron a ƙasar ba.

 

Duk da ba a samu nau’in cutar a Nijeriya ba, amma kuma ana ci gaba da samun su a ƙasashe irin su Tarayyar Ingila, Isra’la, Botswana, Hong Kong, Jamus, Belgium, Italya da sauransu.

 

Darakta-Janar na NCDC, Ifedayo Adetifa ya baiyana cewa duk da ba a samu rahoton kisa da ga wannan nau’in korona ba, an gano cewa a kwai jinsin ƙwayar har 126 na yawo a faɗin duniya wanda a ka wallafa a wata mujallar tattara bayanan korona na duniya.

 

Adetifa ya ƙara da cewa Ma’aikatar Lafiya ta Ƙasa da NCDC na sane kuma suna zura ido a kan sabon nau’in cutar na korona, in da ya ce tuni Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO ta aiyana shi a wani nau’i mai ban tsoro ta kuma raɗa masa suna da Omicron.

 

“Gwamnatin tarayya ta ƙara ƙarfafa sa ido a filayen jirgin sama da sauran gurare sannan ta kafar dokar yin gwajin korona na dole a waɗan nan guraren domin tabbatar da bin matakan kariya na tafiye-tafiye da Hukumomin lafiya su ka gindaya,”

 

 

 

daily sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp