fidelitybank

Kasar Amurka ta bukaci ‘yan Jaridu su gudanar da ayyuka cikin kwarewa

Date:

Kasar Amurka ta bukaci ‘yan jaridun Najeriya da su bi ka’idojin gudanar da ayyukan su, domin tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali da nuna kwarewa a cikin al’umma.

Mai magana da yawun ofishin Jakadancin Amurka a Najeriya, Jeanne Clark ne ya bayyana hakan a ranar Laraba jihar Kano, yayin wani taro na kungiyar Editocin Najeriya tare da hadin gwiwar ofishin jakadancin Amurka da a ka shiyyar Arewa maso Yamma.

Ya ce, “Amurka na daukar kwararan matakai a muhimman fannoni biyar, wadanda suka hada da tallafawa kafofin yada labarai masu zaman kansu, da yaki da cin hanci da rashawa, da karfafa masu neman sauyi a dimokuradiyya da ciyar da fasahohin zamani na dimokuradiyya da kare zabuka na gaskiya da adalci da kuma tsarin siyasa”. A cewar Clark.

Tun da farko a jawabinsa na maraba, shugaban kungiyar Editoci na kasa, Mustafa Isah, ya ce, taron zai samar da wani dandali ga masu ruwa da tsaki a harkar yada labarai, domin gudanar da binciken kansu, tare da fara tattaunawa mai karfi kan tsarin ka’idojin yada labarai.

sun newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp