fidelitybank

KAROTA za ta fara kamen masu Babura marasa rijista a Kano

Date:

Hukumar kula da zirga-zirgar ababan hawa ta jihar Kano, KAROTA, ta ce za ta fara kamen masu Babura mai kafa 3, ga duk wanda ya kasa sabantan takardun sa

KAROTA za ta fara damke masu tuka adaidaita sahu da su ka yi burus da sabunta takardun su na tukinsu.

Shugaban hukumar, Baffa Babba Dan-Agundi, ne ya bayyana hakan a Kano lokacin da ya ke zantawa da manema labarai kan tsarin na aikin sabuwar shekara da hukumar za ta tunkara a 2022.

Ya tabbatar da matakin zai zama gargadi ga mahaya da su ka kasa sabunta takardar su.

Baffa ya kara da cewa, wadanda su ka kasance wannan shi ne karon su na farko wajen yin takardun za su biya Naira 18,000, yayin da wadanda su ke da shi za su biya Naira 8,000.

Baffa ya kuma ce hukumar ta hada da hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) reshen jihar Kano, domin kama masu kunnen kashi, za kuma su gurfanar da su a gaban hukumar.

national tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mu na aiki tuƙuru wajen daƙile ayyukan ta’adda a Najeriya – Christopher Musa

Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya tabbatarwa...

Mayaƙan ISWAP sun harbe Manoma 23 a Borno

Rahotanni sun bayyana cewa ƙungiyar mayaƙan ISWAP ta kashe...

Real Madrid ta ɗauki ɗan wasan baya daga Bournemouth

Real Madrid ta sanar da sayen ɗan wasan baya...

Gwamnatin Kano ta haramta yin bikin Ƙauyawa da gidajen biki

Hukumar tace fina-finai a jihar Kano ta sanar da...

An kashe ƴan Boko Haram biyar a Borno

Dakarun sojin Najeriya haɗe da wasu maharba sun daƙile...

Farashin Shinkafa zai cigaba da sauka – BUA

Shugaban rukunin kamfanonin BUA, Abdul Samad Rabiu, ya alƙawarta...

An kashe mutane 10 a wani sabon rikici da ya ɓarke a Filato

Aƙalla mutabe 10 ne aka kashe tare da sace...

Duk da sauƙin da aka samu har yanzu Abuja na fuskantar hauhawar farashi

Duk da cewa hukumar ƙididdiga ta ƙasa NBS, ta...

Hauhawar farashi ya ragu da kaso 23.71 a Najeriya – NBS

An samu raguwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya daga...

Fiye da mutane 100 Makiyaya aka kashe a Jos

An ruwaito cewa an kashe wani makiyayi guda da...

Tinubu ka kori shugaban JAMB – Sowore

Dan siyasa mai fafutuka, Omoyele Sowore, ya yi kira...

Majalisa ta yi watsi da ƙudirin karɓa-karɓa

Majalisar wakilai ta yi watsi da wani ƙudirin doka...
X whatsapp