fidelitybank

Jigawa: Ganduje Foundation za ta yi wa mutane 2000 aikin ido

Date:

Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci kaddamar da bude wata makarantar Islamiyya dake karamar hukumar Mallan Madori a jihar Jigawa.

Matar gwamnan jihar Kano, Farfesa Hafsat Abdullahi Umar Ganduje ce ta gina makarantar a karkashin gidauniyar Ganduje Foundation.

Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce”Gidauniyar ta kammala gina makarantar ne kasancewar makarantar ita ce tushen ci gaban kowacce al’umma”.

A nasa jawabin sarkin Hadeja, Alhaji Adamu Abubakar Maje ya ce” Abin alfahari ne samun irin wannan makarantar ga al’ummar yankin baki daya”.

Gidauniyar Ganduje Foundation za kuma ta yi wa mutane Dubu Biyu aikin idanuwa kyauta a yankin.

naija news legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kashe mayaĈ™an Boko Haram Takwas a jihar Borno

Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta sun kashe aĈ™alla...

Sauya sunan Kwaleji a Oyo ya fusata Dalibai

ĈŠaliban kwalejin fasaha ta Ibadan sun gudanar da zanga-zanga...

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan Dantata

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta'aziyya...

Trump ba shi da hankali ko tunani a kan harajin sa – Elon Musk

Tsohon mai ba shugaban Amurka Donald Trump shawara kan...

Dangote ya rage man fetur lita 840

Matatar man Dangote ta rage farashin litar man fetur...

Wa’adin da Najeriya ta bai wa Facebook na biyan tarar dala miliyan 290 ya cika

A ranar Litinin ne wa'adin da wata kotu ta...

Jami’an sa-kan Zamfara sun kashe Kacalla ĈŠanbokolo ubangidan Turji

Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewa maso yammcin Najeriya...

PDP ta gudanar da taron ta na kasa

Shugabani da gwamnonin da sauran masu ruwa da tsaki...

An ɗage jana’izar Aminu ĈŠantata zuwa Talata

Gwamnatin Najeriya ta sanar da ɗage jana'izar fitaccen ɗankasuwar...

‘Yansanda sun kwace iko da sakatariyar PDP a Abuja

A yayin da ake ci gaba da takun-saka kan...

Iran ta na da ‘yancin yin Nukiliyar ta – Ravanchi

Iran ta dage kan hakkinta na ci gaba da...
X whatsapp