fidelitybank

Ilimi: Malaman makaranta 233 za su rasa aikin su a Kaduna

Date:

Hukumar ilimin bai daya ta jihar Kaduna ta shirya tsaf domin korar Malamai 233 da ke aiki da shaidar takardun bogi.

Shugaban hukumar, Tijjani Abdullahi ne ya sanar da hakan a wani taron manema labarai a Kaduna ranar Alhamis.

Abdullahi ya ce”Hukumar ta fara tantance shaidar satifiket ne a cikin watan Afrilu a wani bangare na alhakin da ya rataya a wuyanta na ganin cewa a zahiri Malaman sun sami cancantar da suka gabatar, hukumar ta tantance takardun shaida 451 ta hanyar tuntubar hukumomin da suka ba su”.

Ya kuma ce hukumar za ta kori Malamai 233 da suka gabatar da takardun bogi, sannan kuma sun mika takardunsu zuwa ma’aikatar shari’a, domin fara gurfanar da su a gaban kuliya.

today nation

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp