fidelitybank

Hukumar zabe za ta kakabawa ‘yan siyasa takunkumi akan bujurewa umarni

Date:

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta yi barazanar sanyawa duk wani dan siyasar da ya shiga yakin neman zabe kai tsaye kafin lokacin da hukumar ta amince da shi.

Kwamishinan yada labarai da wayar da kan masu kada kuri’a na hukumar, Festus Okoye ne ya bayyana hakan, a Kano a ranar Litinin, yayin wani taron karawa juna sani da wayar da kan jama’a (VEP) da jami’an hulda da jama’a na hukumar daga jihohin Arewa 19 da kuma yadda za su kara inganta rayuwar jama’a ciki har da birnin tarayyar Abuja.

Ta ce, duk da haka, masu son tsayawa takara za su iya yin shawarwari da tarurruka, muddin ba taron jama’a ba ne kai tsaye.

punch news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kashe mayaƙan Boko Haram Takwas a jihar Borno

Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta sun kashe aƙalla...

Sauya sunan Kwaleji a Oyo ya fusata Dalibai

Ɗaliban kwalejin fasaha ta Ibadan sun gudanar da zanga-zanga...

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan Dantata

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta'aziyya...

Trump ba shi da hankali ko tunani a kan harajin sa – Elon Musk

Tsohon mai ba shugaban Amurka Donald Trump shawara kan...

Dangote ya rage man fetur lita 840

Matatar man Dangote ta rage farashin litar man fetur...

Wa’adin da Najeriya ta bai wa Facebook na biyan tarar dala miliyan 290 ya cika

A ranar Litinin ne wa'adin da wata kotu ta...

Jami’an sa-kan Zamfara sun kashe Kacalla Ɗanbokolo ubangidan Turji

Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewa maso yammcin Najeriya...

PDP ta gudanar da taron ta na kasa

Shugabani da gwamnonin da sauran masu ruwa da tsaki...

An ɗage jana’izar Aminu Ɗantata zuwa Talata

Gwamnatin Najeriya ta sanar da ɗage jana'izar fitaccen ɗankasuwar...

‘Yansanda sun kwace iko da sakatariyar PDP a Abuja

A yayin da ake ci gaba da takun-saka kan...

Iran ta na da ‘yancin yin Nukiliyar ta – Ravanchi

Iran ta dage kan hakkinta na ci gaba da...
X whatsapp