fidelitybank

Gwamnatin Najeriya ta zamanantar da Faso zuwa digital

Date:

Gwamnatin tarayya ta ce ta zamanantar da yin fasfo din Najeriya na zamani wato dijital, inda ta kuma shawarci ‘yan kasar da su guji bayar da cin hanci da rashawa ga jami’an a lokacin da su ke neman takardun.

Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola ne ya bayyana hakan, a yayin kaddamar da Fasfo mai Ingantaccen na E-Passport mai dauke da bayanai na polycarbonate da sauran abubuwan tsaro daban-daban wanda ya gudana a Ibadan, jihar Oyo a ranar Litinin.

Da ya ke jawabi yayin taron, mukaddashin kwanturolan na hukumar kula da shige da fice ta Najeriya Immigiration, CG Isah Jere, ya jaddada kiran da ministan ya yi na ‘yan kasa su daina ba da cin hanci yayin da su ke kokarin yin Fasfo.

“Kamar yadda ku ka ji ta bakin Ministan, mu na sa ran cewa lokaci ya yi da ‘yan kasa za su yi hulda da jami’an mu shi ne a lokacin da a ke gudanar da binciken kwakwaf. Za ku nema kuma ku biya kawai”. A cewar CG Isah Jere.

Shima da ya ke nasa jawabin, gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, wanda ya samu wakilcin shugaban ma’aikatan sa, Mista Segun Ogunbiyi, ya yaba da kokarin hukumar shige da fice ta Najeriya, inda ya ce jihar za ta ci gaba da baiwa hukumar goyon baya wajen gudanar da ayyukanta na doka.

cnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...

Tarayyar Turai tamince da ƙaƙaba wa Rasha sabbin takunkumai

Ƙungiyar Tarayyar Turai ta amince da ƙaƙaba wa Rasha...

Gwamnan Filato ya zargi Jami’ai da kin kama ‘yan bindiga

Gwamnatin jihar Filato ta zargi jami'an sojojin ƙasar da...

Za a yi wa Buhari addu’a a Abuja

Gwamnatin Tarayya za ta jagoranci gudanar da taron addu'o'i...

Buhari ya ban umarni na kula da Talakawan Najeriya – Peter Obi

Jagorar jam'iyyar LP a Najeriya, Peter Obi ya ce,...

Sojojin hadin gwiwa sun hallaka ‘yan Boko Haram a tafkin Chadi

Rundunar hadin gwiwa mai yaƙi da Boko Haram a...

Na yi rashin aboki na gari kuma Najeriya ta rasa mutumin kirki – Tinubu

Shugaban Kasa, Bola Tinubu, na ci gaba da alhinin...
X whatsapp