fidelitybank

Gwamnatin Kebbi za ta fara tantance ma’aikata

Date:

 

Gwamnatin Jihar Kebbi ta sanar da fara aikin tantance bayanan ma’aikatan ta.

Wannan na ƙunshe ne a sanarwar da Jami’in Yaɗa Labarai na ofishin Sakataren Gwamnati, Murtala Gotomo ya fitar a Birnin Kebbi a yau Alhamis.

Safiyanu Garba-Bena, Shugaban ma’aikata na jihar Kebbi na wucin-gadi, ya umarci dukkan manyan sakatarorin jihar da su haɗa bayanan ma’aikatan su su kai masa ofishin sa da gaggawa.

Garba-Bena ya ce hakan zai baiwa gwamnati dama ta san adadin ma’aikatan ta sannan ta samu damar cire bara-gurbi.

Ya ƙara da cewa aikin tantancewar zai baiwa gwamnati damar gane cewa biliyoyin Naira da ta ke kashewa wajen albashi na tafiya ne ga ma’aikata na kwarai ko kuma no bogi ne, in ya so sai ta riƙa samun rara na albashi.

Ya kuma gargaɗi manyan sakatarorin da su tabbata sun kawo sahihan bayanan ma’aikatan su.

tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp