fidelitybank

Gwamnan Kwara ya bayar da tallafin karatun Digiri ga dalibai 16

Date:

Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya bayar da tallafin karatu na digiri na farko ga dalibai 16 da su ka lashe muhawarar makarantun shugaban kasa.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da babban sakataren yada labaran gwamnan, Rafiu Ajakaye ya fitar a Ilorin a ranar Juma’a.

Sanarwar ta ce daliban da su ka yi fice a gasar sun sake karfafa kwarin gwiwa kan tsarin makarantun gwamnati a jihar.

Sanarwar ta yi alkawalin ci gaba da saka hannun jarin gwamnatin jihar, domin bunkasa jarin dan Adam.

Ya kuma yabawa daliban makarantun gwamnati bisa wannan kwazon da ya zama na farko a tarihin jihar.

Sanarwar ta ce gwamnatin jihar da al’ummar jihar Kwara suna alfahari da daliban da malamansu da hukumomin jihar Kwara da hukumar ilimin bai daya a jihar da kuma iyayensu .

Sanarwar ta bukaci jama’a da masu ruwa da tsaki da su marawa gwamnatocin jihohin baya bisa kokarin da su ke yi a fannin ilimi.

tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp