fidelitybank

Giwa ta take mutum ya mutu har lahira a Uganda

Date:

Giwa ta take wani dan kasar Saudi Arabia, ya mutu a wani gandun daji a kasar Uganda, bayan da mutumin mai yawan bude idanu da abokan tafiyarsa suka fita daga motar da suke ciki.

Mutumin wanda ke tare da abokan tafiyarsa da suke yawon bude idanu a gandun dajin Murchison Falls National Park inda za su je birnin Arua, ya gamu da ajalinsa ne a lokacin da suka fita daga motarsu, domin su kama ruwa da daddare.

Daga nan ne kwatsam sai wani garken giwaye ya tasa su gaba, kuma marigayin wanda ya yi nisa daga inda sauran abokan yawon nasa suke ya kasa dawowa.

Lamarin wanda ya faru ranar Talata da daddare, bai bayyana ba sosai sai a jiya Laraba.

Hukumomin da ke kula da gandun sun tabbatar da aukuwar lamarin kuma sun ce a na gudanar da bincike.

Wannan dai ba shi ne karon farko ba da namun daji ke kai hari kan mutane a Uganda. A cewar BBC.

daily post nigeria today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp