fidelitybank

Ganduje ya gaggauta tsige Baffa tare da bincikar sa – KCCG

Date:

Kungiyar fafutukar rajin kare al’umma ta Umbrella of Kano Concerned Civil Society Groups, ta yi kira ga Gwamnan Jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, da ya gaggauta korar Manajan Daraktan Hukumar Kula da Zairga-zairgar ababan hawa ta KAROTA, Baffa Babba Dan Agundi.

Kungiyar ta kuma bukaci Gwamnati da ta kafa kwamitin bincike, domin gano hakikanin kudaden shigar da a ka ce hukumar na tarawa.

Da ya ke ganawa a taron masu ruwa da tsaki jihar, a yammacin ranar Talata, shugaban kungiyar na jihar, Kwamared Ibrahim Ali, ya caccaki Baffa Babba Dan Agundi, bisa kalaman sa na rashin gaskiya.

Daga nan kungiyar ta bukaci Gwamna, Abdullahi Ganduje da ya gaggauta gudanar da bincike da kafa kwamitin da zai binciko ainihin adadin kudaden shiga da KAROTA ke samu a jihar.

Lamarin ya biyo bayan turka-turkar da ke akwai a tsakanin KAROTA da ‘Yan Adaidaita Sahu a jihar Kano.

legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp