fidelitybank

Ganduje 72: Buhari ya taya ganduje murnar karin shekaru

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya gwamna jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje murnar cika shekaru 72 a duniya.

Sakon taya murnar na shugaban na kunshe ne a cikin wata sanarwa da babban mai taimaka masa na musamman kan harkokin yada labarai, Malam Garba Shehu, ya fitar ranar Asabar a Abuja.

Kamfanin dillancin labarai na kasa NAN ya rawaito cewa, shugaban ya bayyana Ganduje a matsayin ƙwararre mai gudanarwa wanda ya rubuta sabbin babi na ci gaba da zaman lafiya da tsaro a jihar Kano.

“Barka da ranar haihuwa da fatan alheri ga gwamna Ganduje. Ina yi muku fatan alheri da tsawon rai yayin da ku ke ci gaba da yi wa jiha da kasa hidima tare da sananniya da himma wajen samar da zaman lafiya da tsaro da ci gaba.

Ya kara da cewa “Jihar Kano na samun ci gaba a karkashin gwamnatin APC”. Inji Buhari.

 

legit.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp