fidelitybank

Ferran Torres ya koma Barcelona daga City

Date:

Dan wasan gaba na kasar Sipaniya Ferran Torres ya koma Barcelona daga Manchester City, inda ya rattaba hannu kan kwantiragi har zuwa watan Yunin 2027 kan Yuro biliyan.

Dan wasan mai shekaru 21, ya koma Spain a kan fan miliyan 46.3 watanni 18 kacal bayan ya bar Valencia ya koma City.

A watan Oktoba, Ansu Fati da Pedri sun rattaba hannu kan tsawaita kwantiragin tare da Barca wanda ya ƙunshi sharuddan sakin Yuro biliyan 1.

Barcelona za ta biya £8.4m a matsayin kari kuma dole ne ta siyar da wasu ‘yan wasa, domin bin ka’idojin kudi na La Liga.

Kulob din ya samu damar daukar nauyin yarjejeniyar duk da matsalar kudi da ya ke fama da ita a halin yanzu, sakamakon lamuni da bankin ya samu a baya-bayan nan.

Kocin City Pep Guardiola ya tabbatar da daukar matakin a ranar Alhamis kuma ya ce, ya na farin ciki da Torres.

Torres dan kasar Spain ya buga wasanni 43 kuma ya ci wa City kwallaye 16 tun bayan komawarsa daga Valencia a watan Agustan 2020.

sani ahmad

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp