fidelitybank

Falconets sun sauka a Abuja bayan sun makale a Turkiyya

Date:

‘Yan wasan Falconets sun dawo Najeriya da sanyin safiyar ranar Alhamis, bayan fitar da su daga gasar cin kofin duniya ta mata ‘yan kasa da shekaru 20 ta 2022.

Sakatare Janar na Hukumar Kwallon Kafa ta Najeriya (NFF), Mohamed Sanusi da wakilin ministan matasa da wasanni, Toyin Ibitoye ne suka tarbi tawagar a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe dake Abuja.

‘Yan wasan da jami’ansu sun fuskanci mummunan yanayi yayin da suka makale a filin jirgin saman Istanbul na tsawon sa’o’i 24 sakamakon gazawarsu na samun bizar wucewa.

An kuma yi jinkiri fiye da sa’o’i uku a Bogota, Colombia da sa’a daya a Panama.

Falconets ta sha kashi a hannun Netherlands da ci 2-1 a wasan daf da na kusa da karshe a Costa Rica 2022.

Tawagar Chris Danjuma ta lashe dukkan wasanninta na rukuni da Faransa da Koriya ta Kudu da kuma Canada a gasar.

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kotu ta yanke wa Matashin da ya kashe Budurwarsa hukuncin kisa

Kotun babban birnin jihar Nasarawa ta yanke wa wannan...

PDP ta yi watsi da matakin shugaban jam’iyyar da ya dauka

Kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP, ya yi watsi da...

Tinubu zai sanya hannu kan sabbin dokokin haraji

Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, zai sanya hannu kan...

‘Yan Bindiga sun kashe Sojoji a Neja

Rundunar Sojin Kasa, ta tabbatar da mutuwar wasu daga...

Kungiyoyi 110 suna bukatar mu yi musu rijista – INEC

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta tabbatar da samun buƙatu...

Majalisar dokoki na son Iran ta yanke hulÉ—a da hukumar sanya ido kan makamashin nukiliya

Majalisar dokokin Iran ta kaɗa ƙuri’a domin yanke hulɗa...

Ƴan sanda sun kama mutum 26 da ake zargi da hannu a kashe-kashen Benue

Sufeto Janar na ‘ƴan sanda, Kayode Egbetokun, ya bayyana...

Ba dan mun yi wa Iran barna ba da har yanzu ba ta nemi sulhu ba – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sake jaddada cewa harin...

Iran ta zartar da hukuncin kisa kan masu leken asiri

Kamfanin dillancin labarai na sashen shari'a a Iran ya...

Za mu É—auki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta É—aukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...
X whatsapp