fidelitybank

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Date:

Ministan tsaron Isra’ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba rundunar tsaron Isra’ila umarni “su mayar da martani” mai tsanani kan Iran.

Ya ce za su mayar da martanin ne domin a cewarsa Iran ta karya yarjejeniyar tsagaita bayan ta cigaba da kai hare-hare makamai masu linzami.

Ita dai Iran ta nanata cewa ba za ta daina kai hare-haren ba har sai Isra’ilar ta daina kai mata hare-hare.

Tun da farko dai, rundunar tsaron Isra’ila ta sanar da cewa tana ta Æ™oÆ™arin daÆ™ile hare-haren makamai masu linzami daga Iran.

Shugaban aikin ceto na ƙasar, Magen David Adom ya ce mutum ɗaya ne kawai ya samu labarin ya jikkata.

sun news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ƴan Najeriya na cece-kuce dangane da rasuwar Muhammadu Buhari

Mutuwar shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ta bar cece-kuce ga...

Da ÆŠumi-ÆŠumi: Kashim Shettima zai rako gawar Muhammadu Buhari zuwa Najeriya

Tsohon Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya rasu. Ya rasu ne...

Ina Tinubu ya ke ya É“ata ba bayani – ADC

Jam'iyyar African Democratic Congress wato ADC, ta soki Shugaba,...

Koriya ta Arewa za ta ba Rasha ƙarin sojoji domin yaƙin Ukraine

Shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un ya yi...

Jam’iyyar ADC alheri ce ga siyasar Najeriya – Femi Gbajabiamila

Shugaban ma'aikata na fadar gwamnatin Najeriya, Femi Gbajabiamila ya...

Tinubu na yunkurin tauye hakkin ma’aikata – Atiku

Tsohon ɗantakarar shugaban ƙasa a Najeriya, Atiku Abubakar, ya...

Trump ya lafta wa ƙasashen Tarayyar Turai da Mexico harajin kashi 30

Shugaban Amurka Donald Trump ya lafta wa ƙasashen ƙungiyar...

INEC ta ce za ta buÉ—e shafin intanet domin rajistar sababbin jam’iyyu

Huhukumar zaɓe mai zaman kanta, INEC, ta ce nan...

EFCC na neman Rabi’u Auwalu Tijjani ruwa a jallo a Kano

Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin...

An gano musabbabin hatsarin jirgin saman Indiya

Masu bincike sun bayyana sakamako na farko-farko game da...

Amurka ta haramta wa shugaban kasar Cuba shiga kasar

Amurka a karon farko ta ƙaƙaba takunkumi kan shugaban...

An kashe mutum 6,800 tare da sace 5,402 a 2025 Najeriya – Rahoto

Alƙaluma na nuna cewa an kashe mutum dubu shida...
X whatsapp