fidelitybank

FAAN ta nemi afuwar matafiya saboda katsewar wutar lantarki

Date:

Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya (FAAN) ta nemi afuwar jinkirin da aka samu sakamakon ɗaukewar wutar lantarki a filin jirgin sama na Murtala Mohammed (MMIA), Legas.

Neman afuwar ya biyo bayan katsewar wutar lantarki da ta afku a filin jirgin da misalin karfe 11:15 na daren ranar Juma’a, inda fasinjoji da dama suka makale.

Mukaddashin Janar na FAAN, Faithful Hope-Ivbaze, ya nemi afuwar lamarin a wata sanarwa da ya fitar ranar Asabar.

Sanarwar ta ce: “FAAN na neman afuwar fasinjoji da sauran masu amfani da filin jirgin da suka ga matsalar wutar lantarki ta wucin gadi a filin jirgin saman Murtala Muhammed da ke Legas, da misalin karfe 23:15 a jiya, 1 ga Afrilu, 2022.

“Katsewar, wanda ya faru ne sakamakon ruwan sama da aka yi a jiya da ya zo da iska mai tsananin gaske da hadari, lamarin da ya faru ne na halitta, ya shafe mu, wanda hakan ya haifar da datsewar wutar lantarki na wucin gadi a D Wing na filin jirgin.

natforce latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp