fidelitybank

EXPO 2020: Buhari ya tafi kasar hadadiyar Daular Larabawa

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar Abuja domin halartar bikin EXPO 2020 Dubai da ke Hadaddiyar Daular Larabawa a ranar Laraba.

Wata sanarwa dauke da sa hannun mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin yada labarai, Femi Adesina, wanda PlatinumPost ta samu, ta bayyana cewa, Buhari zai halarci taron bikin EXPO 2020 a Dubia.

Mista Adesina ya bayyana cewa, “EXPO 2020 Dubai, taren mai taken, “Wayar da kan al’umma, domin samun kyakyawar gobe”, ya samar da yanayin da Najeriya za ta shiga cikin ƙasashe sama da 190 domin kulla haɗin gwiwa na gaskiya da ma’ana “domin gina kyakkyawar makoma ga kowa da kowa. Bikin baje kolin zai sake baiwa tawagar Najeriya wata dama ta nuna gagarumin ci gaban da aka samu a fannin tattalin arziki a cikin shekaru shidan da suka gabata a matsayin ginshikin mayar da kasar nan muhimmiyar makoma ta zuba jari kai tsaye daga ketare”.

Shugaban kasar zai samu rakiyar ministocin harkokin waje, Geoffrey Onyeama, masana’antu, Ciniki da Zuba Jari, Otunba Adeniyi Adebayo, Kudi, kasafin kudi da tsare-tsare na kasa, Hajia Zainab Shamsuna Ahmed,  Tsaro, Manjo. Janar, Bashir Magashi (mai ritaya), Jirgin sama, Sanata Hadi Sirika, Noma da Raya Karkara, Dr. Mohammad Abubakar da dai sauran tawagar jami’an gwamnati.

tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp