fidelitybank

Dokar saka takunkumin rufe baki da hanci zai fara a ranar Alhamis – Saudiyya

Date:

Saudi Arabiya ta dawo da sanya takunkumin rufe baki da hanci a matsayin tilas ga ‘yan kasar da kuma kiyaye nisantar jama’a a gida da waje tun daga ranar Alhamis, a wani sabon yunkuri na dakile karuwar saurin kamuwa da cutar COVID-19.

Kamfanin dillancin labaran na kasar wanda Saudi gazzete ta wallafa ta rawaito cewa, ma’aikatar harkokin cikin gida ta Saudiyya a ranar Larabar nan ta ce, sabuwar shawarar za ta fara aiki ne daga karfe 7:00 na safe a ranar Alhamis 30 ga watan Disamba.

Majiyar ta yi nuni da cewa, a na bin dukkan matakai na ci gaba da tantance mutane daga kwararrun hukumomin kiwon lafiya ciki harda Masarautar, bisa ga ci gaban da aka samu na annobar cutar a kasar da ma duniya baki daya.

Majiyar ta yi kira ga kowa da kowa da su bi dukannin matakan kariya tare da jaddada mahimmancin rigakafin allurar Korona.

Majiyar ta bayyana cewa za a yi amfani da hanyoyin shari’a da yin hukunci kan masu karya doka.

national news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp