fidelitybank

Diyyar miliyan 10: Za mu yi nazari a kai – Gwamnatin Kano

Date:

Gwamantin jihar Kano ta ce ta na nazari a kan hukuncin da wata babbar kotu da ke birnin Abuja ta yanke na gwamnatin ta biya tsohon Sarki Kano Muhammadu Sanusi na II diyyar Naira miliyan 10 tare da neman gafararsa bisa korarsa daga jihar.

Kwamishinan shari’a na Kano Barista Musa Lawan ya shaida wa BBC cewa sai bayan gwamnati ta yi nazari kan hukuncin kotun sannan za ta san mataki na gaba da za ta dauka

“Mun sa lauyoyin mu su duba mana kundin shari’ar, domin mu yi nazari mu duba shi mu san ko za mu daukaka kara ko kuwa a’a, kundin tsarin mulki ya ba mu dama su duba su gani ko kotu ta yi hukuncin da ya dace”. Inji Barista Musa.

Kamfanin dillancin labaran na NAN, ya rawaito cewa mai shari’a Anjuli Chikere ta na cewa dokar majalisar sarakunan Kano ta 2019 wadda Gwamna Ganduje ya yi amfani da ita wajen korar tsohon sarkin daga jihar, bayan an sauke shi daga kan sarauta ta sabawa kundin tsarin mulkin Najeriya na shekarar 1999.

cnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An sake mayar da yan Najeriya 294 gida daga Nijar

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya Nema ta...

An gano motoci 35 da aka sace a wata shida

Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa a Najeriya ta ce...

Shugaban Laberiya ya je ta’aziyyar Buhari a Monrovia

Shugaban Ƙsaar Laberiya Joseph Nyuma Boakai ya kai ziyarar...

Rundunar Yansandan Kaduna ta hana gangamin goyon bayan Peter Obi

Rundunar 'yansandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta hana gudanar...

Iran ta zartar da hukuncin kisa a kan Mutane 3

Hukumomi a Iran sun zartar wa mutum uku hukuncin...

Ƴansanda sun kama ƙasurgumin ɗanbindiga a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta ce, jami'an ta sun...

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...
X whatsapp